Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Takur Buratai ya tona asirin yadda 'yan siyasa ke kara ruruta matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa suna shirye su ceto wasu sanatocin da aka kwarfe a zaben fitar da gwami na APC.
A labarin nan za a ji dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya a karkashin jam’iyyar NDC a jihar Delta, Julius Akbovoka ya ce yana jiran tsammanin sakamakon zabe.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kaddamar da bincike kan takaddamar da ta biyo bayan hotunan bayanan dan takara da hadimin ministan Abuja ya wallafa.
Hon. Kingsley Chinda ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban marasa rinjaye a Majalisar wakilai ta 10, ya kuma sanar da ficewarsa daga PDP zuwa APC.
Yan majalisar wakilai shida masu biyayya gare Seyi Makinde sun fice daga PDP zuwa APM domin tunkarar zaɓen 2027, sun bayyana dalilin matakin da rikicin cikin gida.
Gwamnan Delta, Sheriff Oborevwori, ya ce zai zama rashin adalci ga al’ummar Delta su kada kuri’ar kin goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya jaddada goyon bayan al'ummarsa ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba za su ki zabensa ba saboda surukinsu ne.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamanti a kasar nan, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa zai yi wahala a iya taruwa wajen kayar da Bola Tinubu a 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari