Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC mai mulki ta dakatar da mataimakiyar shugabar matan jam'iyyar ta jihar Neja, Sayyada Amina Shehu na tsawon watanni shida masu zuwa.
All Progressives Congress (APC) a ƙaramar hukumar Aba ta Arewa a jihar Abia ta dakatar da wasu manyan ƙusoshi da take zargi da aikata wasu laifuffuka.
Babbar kotun jihar Ribas ta bayyana cewa ƴan majalisa 27 na tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike suna nan a cikin jam'iyyar PDP saboda babu hujjar sun koma APC.
Gwamnatin Kano ƙarƙashin bba Kabir Yusuf ta ɗauki wasu matakai waɗanda suka zama kusan iri ɗaya da na tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje.
Matasa daga karamar hukumar Alkaleri da ke a jihar Bauchi, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan tsige shugaban karamar hukumar su da gwamnatin jihar ta yi.
Ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya magantu kan gorin da ake masa kan taimakonsa da Bola Tinubu ya yi a siyasar Najeriya.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaben kananan hukumomin jihar Yobe. Jam'iyyar ta lashe dukkanin kujeru 17 da na kansiloli.
Shehu Sani ya yi mamakin yadda gwamnan Edo ya gamsu da biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashi amma wasu gwamnoni sun gaza amincewa da hakan.
Jerin wakokin da suka taimaka wajen kara fito da 'yan siyasa a zaben Najeriya. Dauda Kahutu Rarara yana cikin wadanda suka kashewa PDP kasuwa a 2015.
Siyasar Najeriya
Samu kari