Siyasar Najeriya
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Umar Damagun ya bayyana cewa lokaci ya yi da babbar jam'iyyar adawa za ta koma gidanta na asali, ya roƙi mambobi su ƙata hakuri.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta sha alwashin dawowa kan madafun ikon kasar nan a shekarar 2027. PDP ta shirya kwace mulki a hannun APC.
Shugaban NNPO reshen jihar Kano, Hashinu Dungurawa ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa hukumar EFCC ta fara bincikar Kwankwaso kan wasu kuɗaɗe na kamfe.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ya bayyana yadda mai gidansa ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari kafin barin mulki.
Wasu gungun mambobin APC mata sun yi zanga-zanga a hedkwatar jam'iyyar APC da ke birnin tarayya Abuja, sun bukaci shugabar mata ta ƙasa ta ajiye aiki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo bisa nagartacceɓ shugabancin da ya ke yi wanda ya zama abin koyi ga ƴan ƙasa.
Uban NNPP na ƙasa, Dokta Boniface Aniebonam, ya jinjinawa Bola Ahmed Tinubu yayin da ya cika shekara guda da zama shugaban kasa, ya ba shi shawara.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya koka kan yadda ƴan siyasa ke cin amanar iyayen gidansu wadanda suka taimake su wurin tabbatar da sun lashe zabe a jihohinsu.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta sanya ranar, 13 ga watan Yuni domin fara sauraron karar da ke neman a tsige Ganduje daga shugabancin APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari