Sheikh Dahiru Usman Bauchi
A yayin hudubar Juma'a da ya yi a jiya, Sheikh Dahiru Bauchi ya ce "wannan ba komai bane a wurin Ubangiji, sai dai raddi ga kafurai masu inkari da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) don ya kara tabbatar musu da cewa Allah gaskiya
Har wa yau ma wannan karo mun shiga zauren addinin Muuslunci inda aka kawo maku goron Watan azumi. Mun jero maku abubuwan da ake tunani su na karya azumi a watan Ramadan alhali kuwa azumin mutum na nan babu matsala.
Shehi Dahiru Bauchi ya bayyana cewa: “Mu mahaddata mun yi rashin dan uwanmu mahaddaci, mun yan Tijjaniyya mun yi rashin dan uwanmu dan Tijjaniyya, haka zalika masu kudi sun yi rashin dan uwansu mai kudi.”Daga karshe Shehin Malam
Rahotanni da sanadin shafin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, jagoran 'darikar Tijjaniyya na Najeriya Shehi Ɗahiru Usman Bauchi, ya nemi gwamnati tarayya akan ta samar da hanyoyi na saukaka tagayyarar takalawan kasar nan.
A kwanakin baya ne dai rahotanni suka bayyana cewar, tsohon dan wasan kwallon kafar, Kanu, zai fito takarar neman shugabancin kasa. Saidai daga bisani Kanu ya fito ya nesanta kansa daga wannan rahoto. Kanu ya yi fice wajen aiyukan
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shehin Malamin ya cigaba da cewa “Ai wannan babu wani abin mamaki game da shi, Allah yayi haka ne don ya nuna ma mutane cewa karamar Waliyyar gaskiya ce. Don haka yana iya bayyana a ko ina.”
Za ku ji cewa wani kasurgumin ‘Dan Darika ya bayyana cewa bikin Shehin Inyas ya sa aka yi ruwan sama. An dade ana jiran ruwan sama a Garin Kaduna wannan shekara ba a samu ba sai jiya da ka yi Maludin Shehu a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa jagoran darikar Tijjaniya na Najeriya, Shehi Dahiru Usman Bauchi a sakamakon gudunmuwar ilimin addinin Islama da kuma addu'o'i na samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar nan.
Gidauniyar za ta yi hakan ne, sakamakon matsaloli da ake fuskanta na tsaro a Najeriya, wanda suka hada da fadan manoma da makiyaya, kabilanci, addini, da dadan yanki, sannan ga yawan satar mutane da akeyi a fadin kasar nan.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari