Bikin Sallah
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar Hisbah da aka baza domin kula da tarbiyya a fadin Kano sun yi nasarar cafke asu shigar badala da sauran mugayen ayyuka.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an yan sandan Kano sun gano wani shugaban yan ta'adda da ya kawo ziyarar Sallah karamar hukumar Bichi a jihar, an fafata.
Jagoran kasar Iran, Mojtaba Khamenei ya sanar da cewa za a cika azumi 30 gobe Juma'a, sannan za a yi sallah karama ranar Asabar, 21 ga watan Maris, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Simwal Usman Jibril, masani a banaren taurari ya bayyana abin da zai hana Musulmi ganin watan Shawwal a daren yau Alhamis.
Hukumar Kula da Harkokin Sufurin Jiragen Kasa ta shirya zirga-zirga jirage ta musamman domin taimakawa jama'a a lokacin shagulgulan karamar Sallah.
Hukumomin UAE sun ayyana ranar Juma'a, 20 ga Maris, 2026, a matsayin ranar idin karamar Sallah, tare da fitar da lokutan sallar Idi a masallatai.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar III ya ayyana ranar Juma'a, 20 ga watan Maris, a matsayin ranar idin karamar Sallaha a Najeriya.
Hukumomin Saudiyya sun tabbatar sa cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba yau Laraba, bisa haka za a cika azumi 30 sannan a yi Karamar Sallah ranar Juma'a.
Kasar Oman ta bukaci mutanenta su fara neman jinjirin watan Shawalla na shekarar 1447AH daga ranar Alhamis, 29 ga Ramadan daidai da 19 ga Maris, 2026.
Bikin Sallah
Samu kari