Muhammadu Sa'ad Abubakar
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya roƙi ɗaukacin al'ummar Musulmi su fita su fara duba jinjirin watan Zhul Qa'ada yau Laraba.
Mai Martaba Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya ja kunnen shugabanni kan halin da ake ciki a kasar inda ya ce yanzu 'yan kasar sun matsu domin kawo sauyi da gaggawa.
Kwanaki kadan bayan gudanar da bikin sallah, Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya tafka babban rashi bayan manyan 'yan uwansa guda biyu sun rasu a rana guda.
Yayin da aka yi ta cece-kuce kan abin da ya aikata, Malamin Musulunci, Sheikh Musa Lukuwa ya magantu kan dalilinsa na jagorantar sallar idi a jiya Talata.
Malam Gidado Abdullahi ya bayyana muhimmancin sallar idi a musulunci tare da bayani akan yadda za'a warware matsalolinta. A gobe ne za a yi wannan sallah a duniya.
Mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar na III, ya bayyana cewa babu wani rahoton ganin wata, za a cika azumi 30 a yi sallah jibi a Najeriya.
Dole sai an cika azumi talatin a Najeriya saboda wata bazai bayana ba ranar Litinin, masana ilimin taurari. Sun gargadi 'yan najeriya akan yin sallah ranar Talata
Gwamnatin Sakkwato karkashin Gwamna Ahmed Aliyu ta shirya kashe Naira biliyan 6.7 a shirin ciyar da masu ƙaramin karfi da marayu a watan azumin Ramadan.
Majalisar koli ta shari'ar musulunci a Najeriya karkashin mai alfarma sarkin musulmai ta yi kira da al'ummar musulmi su fita duba jinjirin watan Ramadan.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari