Haduran mota a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin yan wasan Kano da ta tsira a hatsarin motar da ya kashe mutum 22 ta bayyana abin da take zaton ya jawo matsalar.
Ya wasa akalla 21 na jihar Kano da suka halarci bikin wasanni aɓjihar Ogun sun gamu da ajalinsu yayin da za su koma gida a gadar Daka Tsalle ranar Asabar.
Hukumar kiyaye haɗurra watau FRSC reshen jihar Osun ta tabbatar da mutuwar mutum 2 a wani mummunan hatsarin babbar mota da ya auku ranar Litinin.
An samu tsaiko a shari’ar DCP Abba Kyari bayan rasuwar ‘yar lauya Dr. Ikpeazu, wacce za a karrama da aikin lauyoyi, bayan ta mutu a hatsarin mota a makon jiya.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da mutuwar mutum 5, wasu da dama sun jikka da wata babbar mota ta tattake mutaje a wurin taron bikin ista a jihar Gombe.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa motar ayarin matar shugaban kasa ta kaɗe wata yarinya har ta mutu a jihar Ondo.
Hatsarin mota ya yi ajalin wasu fitattun mawaƙan ikilisiyya su 4 a jihar Ogun, hukumar kiyaye haɗurra watau FRSC ta bayyana cewa hatsarin ya auku ne sabida gudu.
'Yan sanda sun musanta jita-jitar da ake yadawa kan kai wa Inyamurai Igbo hari a Kano, sun fara bincike don kama wadanda ke yada karyar, tare da yin babban gargadi.
An samu tashin gobara bayan wata tankar mai dauke da man fetur ta kama da wuta a jihar Neja. Jami'an hukumar kiyaye haɗura ta kasa sun kai agajin gaggawa.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari