Sheikh Aminu Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana halaye 6 da ke kai mutum Aljanna, tare da ba da shawara kan kiyaye fushi a wata nasiha da ya turo daga birnin Landan.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haramta kafa kungiyar Hisbah da Abdullahi Ganduje ya ce zai kafa a jihar Kano. Abba ya ce hakan barazana ne ga jihar Kano.
Wata kungiya ta yi Allah wadai da shirin Abdullahi Ganduje da mutanensa kan neman kafa sabuwar Hisbah a Kano. Kungiyar ta ce lamarin zai jawo fitina jihar Kano.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da ke shugaban hukumar Hisbah a Kano ya ce Basira 'Yar Guda ta fadi sharadin auren Idris Mai Wushirya bayan umarnin kotu a Kano.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama amarya da angon da suka daura aure ba tare da izinin iyaye ba. Sun daura auren ne bisa sadaki N10,000 da ya saba wa Musulunci.
Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto za ta karrama Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dakta saboda hidimar addini da al'umma da ya ke bayarwa a Najeriya.
Malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya lissafa abubuwa bakwai da idan mace ta aikata za su kara mata daraja a idon duniya a kodayaushe.
An samu rarrabuwar kawuna game da yafewa Muhammdu Buhari, tun ranar da ya rasu wasu suka ce sun yafe hakkinsu kuma suka yi masa addu'ar samun rahama.
Babban kwamandan Hisbah kuma fitaccen malamin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya roƙi ƴan Najeriya su yiwa Buhari addu'a kuma su yafe masa.
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari