Omoyele Sowore
Wata babban kotunmajistare ta bada belin dan gwagwarmaya Sowore a kan kudi Naira miliyan 20. Kotun ta bada belin ne kafin sauraran yanke hukunci a nan gaba.
SERAP ta aika takarda wa gwamnatin Nigeriya kan cewa ta tsare Sowore ba tare da aikata laifi ba. Sun buƙaci gwamnati ta gaggauta sakin ɗan gwagwarmaya da wasu.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da omoyele Sowore da wasu mutane hudu a gaban wata kotun majistare da ke Wuse Zone 2, Abuja. Rundunar 'yan sandan Najeriya ce.
'yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta siffanta kama Sowore da akayi a matsayin tauye hakki da ba tare da wani babban laifi ba. Tace kowa na da 'yancin zanga-zanga.
'Yan sandan Najeriya sun sake damke mawallafin Sahara reporters, Omoyele Sowore a kan jagorantar wata zanga-zanga da yayi a babban birnin tarayya ta Abuja.
IGP Adamu, ta bakin lauyansa, Izinyon, ya yi barazanar sai Sowore da kafar yaɗa labaransa sun ba shi biliyan goma bisa wannan maganar ko kuma su wallafa sakon
A cikin sakonni da ya wallafa, Sowore ya zargi shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, da wasu sauran kusoshin gwamnati da kitsa kama
An kama mu tare da 'yan jarida da mambobin jam'iyyar SPN da safiyar yau (Alhamis) yayin da muka fito zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin man fet
Mun fahimci cewa kalaman Yele Sowore su na neman jawo masa matsala da IGP. IG Mohammed Adamu ya ce ya ba Sowore kwana 7 ya fito ya janye zargin da ya yi masa.
Omoyele Sowore
Samu kari