Matasan Najeriya
Wani matashi ‘dan Najeriya ya garzaya dandalin soshiyal midiya don fallasa abokinsa da ya kama yana shan garin kwaki da man ja. Nan take matashin ya boye abincin.
Wata 'yar Najeriya ta sanya 'yan kasarta alfahari bayan da ta fito a matsayin dalibar da ta fi kowa kwazo a jami'ar City da ke Landan. An bayyana irin aikinta.
Shahararren malamin addini, Fasto Solomon Mustapha ya kara rokon ‘yan Najeriya da su kara hakuri komai zai dawo yadda ya kamata a kasar musamman halin kunci.
Shahararriyar mawakiya a Najeriya, Tiwa Savage ta bayyana irin jarabawar da ta hadu da ita a ‘yan watannin nan inda ta ce ta na daf da makancewa saboda ciwon ido.
Wata matashiya ‘yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don zargin mahaifinta da hannu a mutuwar mahaifiyarta. Ta ce ya sake aure watanni uku bayan mutuwarta.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya kare gwamnatin Bola Tinubu bayan Sarkin Musulmi ya soki gwamnatin da cewa ta bar komai ya lalace a kasar.
Sarkin Musulmi da sauran Sarakunan Arewa sun yi zama a Kaduna, sun fadawa kan su gaskiya. Sarakunan sun ce lamarin wahalar rayuwa da yunwa ta kai intaha.
Hisbah za ta koyawa masu shakiyanci a Tik Tok darasi a Kano. Ganin duk wani nau’i na lallashi da jan hankali bai yi tasiri ba, Hisbah ta fara maka su a kotu.
Shahararren mawakin Urhobo a Najeriya, Cif Daniel Iriferi ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 91 a jihar Delta bayan fama da jinya mai tsayi.
Matasan Najeriya
Samu kari