Jami'o'in Najeriya
Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu ta dakatar da Mfonobong Udoudom, wani malamin jami'ar da aka kama da zargin yana lalata da daliba.
Hukumar da ke kula da zana jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta kama wani mahaifi da laifin rubutawa yaronsa jarabawar UTME 2024 da ke kan gudana.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ba Shugaban Bola Tinubu shawara kan sanya daliban Jami'o'i cikin tsarin lamunin ɗalibai da aka kirkira.
Ministan Ilimi ya bayyana adadin daliban da za su samu guraben karatu a manyan makarantun kasar nan. Ya ce kaso ashirin cikin dari na wadanda su ka zauna UTME ne
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sanar da rage kuɗin da ɗalibai ke biya duk shekara a jami'ar jihar, ya kuma ƙarawa malamai da ma'aikata albashi.
Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana shirin fara aiwatar da shekaru 18 a matsayin mafi ƙarancin shekarun shiga jami'o'i domin gyara karatun.
Wani masani ya bayyana yadda dalibai za su yi su ci jarrabawar UTME a wannan shekarar ba tare da wasu matsalolin da za su sha musu kai ba a wannan shekarar.
Jami'ar Covenant ta doke jami'ar Ibadan da jami'ar fasaha ta tarayya, Akure, inda ta zamo jami'a mafi daraja a Najeriya, yayin da aka fitar da jadawalin 2024.
Asusun bayar da lamuni ga daliban Najeriya, a ranar Laraba ya ce za a fara kaddamar da shirin ne da daliban manyan makarantu na gwamnati, ban da na kudi.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari