Jami'o'in Najeriya
Tsohon mai ba da shawara ga shugaban kasa, Reno Omokri, ya lissafa wasu kwasa kwasai da matasan Najeriya ya kamata su karanta a jami'a saboda suna da amfani.
An yi zama a kotu kan tuhumar mai garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, inda ya bukaci sassauci kan zargin da ake yi masa.
Dan daudu, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya bayyana yadda ya rasa budurcinsa kuma ya dirka wa wata mace juna biyu lokacin da yake jami’a.
Shugaban kwamitin majalisar wakilai kan jami'o'i ya yi magana kan zargin cewa aun nemi cin hanci daga shugabannin jami'o'i kafin su amince da kasafin kudin 2025.
Ana zargin wasu daga cikin 'yan majalisun Najeriya sun daura dambar tasto Naira miliyan 480 daga jami'o'in tarayya kasar, tare da yi masu barzana.
NYSC ta karyata labarin cewa masu jiran zuwa karbar horo su je ofisoshin hukumar na jihohi. Ta ce duk bayanai za su fito ta shafukan sada zumunta na hukumar.
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya sauya sunan jami'ar jihar zuwa jami'ar Kashim.Ibrahim, ya kuma ba da umarnin raɗawa tituna sunaye.
Sanata Barau Jibrin ya dauki salon Kwankwasiyya wajen tura dalibai karatu jami'o'i. Barau ya tura dalibai 70 Indiya yanzu kuma zai tura daibai 300 jami'o'in Najeriya
An tabbatar da cewa tsohon shugaban Jami'o'in Abuja da Sokoto, Farfesa Nuhu Yaqub ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 4 ga watan Janairun 2024
Jami'o'in Najeriya
Samu kari