Fadar shugaban kasa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba sosai da ƙwazon da ɗaya daga cikin ministocin da ya zaɓo, ya nuna lokacin da ake tantancewa a zauren majalisar dattawa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da Farfesa Ngozi Okonjo-Iweala a fadar shugaban ƙasa tare da wani daga cikin ministocinsa da aka amince da shi.
Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale, ya bayyana mafi ƙaranci FG zata nunka mafi ƙarancin albashin da ma'akata suke ƙarba a halin yanzu a Najeriya.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia, ya gana da mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, a Aso Villa kan batun samar da wadataccen abinci a ƙasa.
Ƙungiyar fulani makiyaya ta ƙasa (MACBAN) ta yi kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa yayanta a muƙaman gwamnati ko da kuwa na shara ne a Aso Villa.
Yayin da aka fara zanga-zanga a faɗin Najeriya, Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugabannin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa a fadarsa Aso Villa.
Wasikar Bola Ahmed Tinubu za ta isa teburin shugaban Majalisar dattawa a yau. Ana shirye-shiryen tura sunayen sahu na biyu na mutanen da ake so su zama Minista.
Kungiyar kwadugo ta ƙasa NLC ta ce zata sake komawa da mutanen da take wakilta su kara tattauna wa domin ɗaukar matsaya kan zanga-zangar da za a fara gobe.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya bayan kai ziyara Jamhuriyar Benin a yau don halartar taron murnar zagayowar samun 'yancin kasar karo na 63.
Fadar shugaban kasa
Samu kari