Fadar shugaban kasa
Zaman ci gaba da tattauna batun rage wa ma'aikata radadin cire tallafin man fetur ya gamu da cikas yayinda aka ga wakilan ƙungiyar NlC sun fice daga ɗakin taro.
Awanni bayan karanta sunayensu a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abdullahi Gumel, ya ce an fara tantance wa da karɓan takardun ministocin Bola Tinubu 28.
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa kan juyin mulkin da sojoji suka yi wa shugaban ƙasar Nijar Mohammed Bazoum. Buhari ya ce abinda.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gabajabiamila ya ce akwai dalilai masu ƙarfi da ya sa shugaba Tinubu bai ba kowane minusta aikin da zai yi ba.
Da alama Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da shawarar Gwamnonin APC wajen rabon mukamai. Gwamnan Jigawa ya ce sun tofa albarka a jerin Ministocin da za a nada.
Labarin da ke iso mana na nuni da cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wata ganawa ta gaggawa da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC a fadar.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ba batun neman minista ba ne ya kai shi wajen Tinubu. Ya ce labarin da ake yaɗawa kan hakan ba shi da.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri da tsohon shugaban APC na ƙasa da ya gabata, Abdullahi Adamu, da sakatare, Iyiola Omisorr a Villa.
An gayyaci Bola Ahmed Tinubu zuwa taro a Italiya da Rasha, amma Kashim Shettima zai wakilci shi. Sauran manyan jami’an gwamnati na cikin wadanda za su yi rakiya
Fadar shugaban kasa
Samu kari