Fadar shugaban kasa
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun taki sa'a da ba su zabi tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi a matsayin shugaban kasa ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai tashi zuwa birnin Paris, na kasar Faransa, a yau Laraba domin wata gajeriyar ziyarar aiki, kamar yadda fadar shugaban kasa ta sanar.
Shugaban kasa Tinubu ya nada sababbin shugabanni a NNPCL, ciki har da Bayo Ojulari, yayin da NNPCL ta dakatar da sayar da danyen mai da Naira ga Dangote.
Dakataccen gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana yadda dokar ta bacin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sa a jiharsa ya jawo masu damuwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da yin sauyin shugabanci a kamfanin NNPCL. 'Yan Najeriya sun yi martani kan cire Mele Kyari daga mukaminsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa a shekarar 2023, ya kusa hakura da yin takara, saboda yadda abubuwa suka cabe kan sauya fasalin Naira.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi tir da kisan gillar da aka yi wa matafiya 16 a jihar Edo, ya yabawa Gwamna Monday Okpebholo bisa matakan da ya ɗauka.
Shugaba Tinubu zai yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa ta hanyar shirya taron addu’o'i a Abuja, inda ya bukaci ‘yan Najeriya su yi addu’a domin zaman lafiya.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin NiYA a fadar shugaban kasa domin ba matasa horo da samar da ayyuka a Najeriya. An raba miliyoyi wa wasu matasa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari