Hukumar Sojin Najeriya
Yan bindiga sun kai wani hari yayin da suka sace wani Fasto da wasu biyu a gonarsu da ke Bauda a Maro da ke cikin Karamar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna.
Sojojin Operation Hadin Kai sun fatattaki Boko Haram a Borno, sun kashe kwamandansu Ibn Khalid, sun kwato makamai da bama-bamai, kuma sun hana harin Bitta.
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kashe 'yan ta’adda da dama a Rijau, sun kwato bindigogi da babura 18, sai dai soja guda ya rasa ransa yayin fafatawa da maharan.
Tsohon hafsan sojojin Najeriya, Janar Azubuike Ihejirika ya bukaci a fara tilasta horon sojoji ga matasan NYSC don cusa kishin kasa da kawo karshen ta'addanci.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai wani hari a cikin dare a jihar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Dakarun rundunar sojin Najeriya tare da taimakon jami'an JTF sun samu nasarar daƙile hare-haren bama bamai 56 a gadar Marte zuwa Dikwe a jihar Borno.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wasu masu makoki a kauyen Rim, jihar Plateau, inda suka harbi matashi.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari