NLC
Masu zanga-zanga kan nuna adawa da cire tallafin man fetur sun kutsa cikin harabar majalisar tarayya, bayan sun karya kofar shiga cikin majalisar ranar Laraba.
Ƙungiyar ƙwadago ta musanta batun cewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a sakamakon tsige tallafin man fetur da gwamnatin Shugaba Tinubu ya yi.
Kungiyar kwadugo ta ƙasa NLC ta ce zata sake komawa da mutanen da take wakilta su kara tattauna wa domin ɗaukar matsaya kan zanga-zangar da za a fara gobe.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da Kungiyar Kwadago, NLC, kan shirin kungiyar na shiga yajin aiki bayan cire tallafin man fetur a kasar da Tinubu ya yi.
Sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun ya tura sako ga Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC da TUC kan shirin su na yin zanga-zanga a gobe Laraba 2 ga watan Agusta.
Zaman ci gaba da tattauna batun rage wa ma'aikata radadin cire tallafin man fetur ya gamu da cikas yayinda aka ga wakilan ƙungiyar NlC sun fice daga ɗakin taro.
Labarin da ke iso mana na nuni da cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wata ganawa ta gaggawa da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC a fadar.
Kungiyar kwadugo ta ƙasa NLC ta ayyana cewa zata tsunduma yajin aiki a faɗin Najeriya nan da mako ɗaya idan gwamnati ba ta sauya tsarukan yaki da talaka ba.
Kungiyar ƙwadago ta ƙasa ta yi fatali da ƙarin kuɗin man fetur da aka yi inda tace sam hakan ba abinda ƴan Najeriya za su amince ne da shi ba ne kwata-kwata.
NLC
Samu kari