NLC
Shugaba Bola Tinubu ya cika kwanaki dari a kan mulki, amma akwai tarun matsaloli da ke kawo cikas ga gudanar da gwamnatinsa da aka gagara shawo kansu har yanzu.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta shirya shiga yajin aiki a ranar Talata 5 ga watan Satumba kan halin da mutane su ke ciki tun bayan cire tallafi a kasar.
Kungiyar Kwadago ta NLC ta gargadi Shugaba Bola Tinubu kan shirin sa na damkawa gwamnoni Naira biliyan biyar ga ko wace jiha, sun ce mutanen ba abin yarda ba ne
Kungiyar NLC ba za tayi na’am da karin farashin kudin man fetur da ake tunanin za ayi ba. Barazanar zuwa kotu ba zai yi aiki a kan ma'aikatan Najeriya yanzu ba.
Shugaban Kungiyar Kwadago, NLC, Joe Ajaero ya ce Shugaba Tinubu ya fada musu a gida mai dakuna biyu ya ke kwana don rage yawan kashe kudade na gwamnatinsa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN reshen jihar Legas ta goyi bayan cire tallafi da Shugaba Tinubu ya yi a kasar inda ta ce 'yan Najeriya za su fi kowa mora.
Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC ta yi barazanar shiga yajin aiki a ranar 14 ga watan Agusta idan Gwamnatin Tarayya ba ta janye karar da ta shigar da kungiyar ba.
Kungiyoyin ƙwadago na ƙasar nan sun dakatar da shiga yajin aikin da su ke shirin farawa a faɗin ƙasar nan domin nuna adawa da tsare-tsaren gwamnati masu tsauri.
Shugabannin NLC da TUC sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Rock Villa, Tinubu ya nemi ya kebe a bayan labule da shugabannin kungiyoyin ma’aikatan.
NLC
Samu kari