NLC
Tun bayan sanar da ƙarin kudin kira da kaso 50% da NCC ta yi, an samu manyan ƙungiyoyi da suka fara fito-na-fito da gwamnatin Bola Tinubu kan wannan mataki.
Kungiyar kwadago ta ce za a fara zanga zangar karin kudin sadarwa a ranar 4 ga Fabrairu da misalin karfe 7:00 na safe a ofisoshin NCC ko majalisun jihohi.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana shirinta na yin zanga-zanga a ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu, 2025 kan ƙarin kudin kiran waya da data.
Shugaban kungiyar kwadago na kasa, Kwamred Joe Ajaero ya bayyana cewa ba za su nade hannayensu, ana kallon gwamnati ta na kara wa 'yan kasa wahala ba.
Kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci ministan lantarki Bayo Adelabu ya yi murabus saboda gaza magance matsalolin wuta a Najeriya. NLC ta ce bai kware ba sam.
Kungiyar 'yan kasuwa ta TUC ta bayyana rashin jin dadinta a kan shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na karin harajin VAT, kamar yadda dokokin gyaran haraji.
Kungiyar kwadago ta yi Allah wadai da karin kudin fetur da aka samu a Najeriya. 'Yan kwadago sun ce hakan zai kara kudin mota da kudin kayan abinci a fadin kasar nan
Tsofaffin ma'aikatan CBN da aka kora daga bakin aiki sun garzaya kotu su na kalubalantar yadda babban bankin ya saba doka wajen korarsu ba bisa ka'ida ba.
Shugaban kungiyar kwadago TUC na ƙasa, Festus Osifo ya bayyana cewa sun fara fafutukar yadda za a dawo da yin ƙarin albashi kowace shekara maimakon 5.
NLC
Samu kari