NLC
Fadar shugaban ƙasa ta karyata ikirarin NLC cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ci amanar yarjejeniyar da suka cimmawa a lokacin tattaunawar ƙarin albashi.
Kungiyar kwadago ta yi umarnin gaggawa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dawo da kudin mai da ya kara. NLC ta ce za ta zauna domin daukar mataki.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi martani kan karin kudin man fetir da aka yi a kasar nan. Kungiyar ta ce shugaban kasa Bola Tinubu ya yaudare ta.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ce tuni gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakan tsara yadda za ta aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta kuma gayyara shugaban kungiyar kwadago na ƙasa, Joe Ajaero da sakatare awanni 24 bayan ya kai kansa hedkwatarsu a Abuja.
Bayanai sun fito kan dalilin gayyatar da yan sanda suka yiwa shugaban kwadago, Joe Ajaero a Abuja. Shugaban kwadago ya amsa tambayoyin yan sanda.
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, Joe Ajaero ya baro hedkwatar rundunar ƴan sandan Najeriya bayan rubuta bayanasa a birnin Abuja yau Alhamis.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Joe Ajaero, ya isa harabar ofishin 'yan sanda domin amsa gayyatar da aka yi masa kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
NLC
Samu kari