Hukumar Sojin Saman Najeriya
Sojojin saman Najeriya sun kashe mayakan kungiyar ISWAP guda takwas a wani harin sama da aka kai Timbuktu Triangle a Borno bayan samun bayanan sirri.
Sojojin Najeriya da ‘yan sanda sun yi artabu da sama da 100 da ake zargin ‘yan bindiga ne a kan iyakar Zamfara da Kebbi yayin da ake ci gaba da farmaki
Bola Tinubu ya amince da sabon tsarin albashi inda albashin sojoji zai tashi daga ₦187,200 zuwa ₦3.25m a kowane wata. An kawo kudin da kowane matsayi zai samu.
Jiragen yaki na Rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda 12 a wani harin sama da suka kai a Jihar Borno, an lalata sansaninsu a wani daji.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi sabbin jiragen leƙen asiri guda biyu domin ƙarfafa tsaro, tare da haɗin gwiwa da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta fara horar da ɗaliban AFMS kan sarrafa jiragen drone da fasahar zamani, yayin da 'yan Najeriya suka yaba da shirin.
Sojojin saman Najeriya (NAF) sun kammala binciken karɓar rukunin farko na jiragen yaƙi samfurin M-346 daga ƙasar Italiya domin ƙarfafa tsaro a Najeriya.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Daniel Bwala ya yi zargin cewa rikici tsakanin rundunar sojin kasa da ta sama a zamanin Muhammadu Buhari ya hana sojoji samun tallafin jiragen yaki a wasu hare-hare.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari