Hukumar Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta fara jigilar kayayyakin zaben gwamnan jihar Edo daga Abuja. Rundunar ta ce hakan zai ba INEC damar yin shiri da wuri.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗda ya ce dakarun hukumar tsaron da ya ƙirƙiro a Katsina sun yi nasarar cafke infomomin ƴan bindiga 1000 a faɗin jihar.
Jirgin rundunar sojojin saman Najeriya NAF ya samu nasarar murƙushe ƴan ta'adda 28 a kauyen Bassa da ke ƙaramar hukumar Shiroro a jihar Neja jiya Laraba.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta ba yan Najeriya tabbacin cewa ta na iya kokarinta wajen magance matsalolin tsaro.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kasurgumin shugabammn 'yan ta'adda a jihar Kaduna. Sojojin sun sheke mayaka biyar.
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalam Abubakar ya ba sojojin Najeriya muhimmiyar shawara kan ba mata damar shiga aikin soja a Najeriya domin inganta aikin.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa a jihar Borno. Sojojin sun yi ruwan wuta kan miyagun a cikin daji.
Wani sojan saman Najeriya, Abdulrashid Muhamad ya harbe dan tsohon shugaban sojojin saman Najeriya mai suna Aminu a birnin tarayya Abuja ya sace motarsa.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari