Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mata zuwa cikin daji.
'Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda biyar da wani mutum daya a wurare daban-daban a Abugi da Isanlu, jihar Kogi, tare da kwace bindigoginsu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an tsaro a jihar Benue. Ana fargabar cewa an hallaka sama da jami'ai guda 10.
Rundunar ’yan sanda a Zamfara ta cafke fitaccen jagoran ’yan bindiga Muhammadu Kan Kani, yayin da a Imo da Rivers aka kama mambobin IPOB/ESN guda biyar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun tafka ta'asa yayin da su ka yi awon gaba da hadimin gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule. Sun sace shi ne a gidansa.
Wata matar aure, Zuwaira Hassan ta shiga hannu bisa zargin kona al'aurar kanwar mijinta yar shekara 10, ta bayyana cewa ta yi haka ne kan umarnin wata mai magani.
Rahotanni da suke iskarmu sun tabbatar da cewa an tsinci gawar Morrison Ogbonna a wani otal da ke Calabar ranar Alhamis 18 ga watan Satumbar 2025.
Rundunar ‘yan sanda a Najeriya ta fitar da cikakken jadawalin jana’izar tsohon sufeta janar na hukumar, Solomon Arase wanda ya rasu a ranar 31 ga watan Agustan 2025.
Rundunar yan sandan jihar Oyo ta damke wani malami da ake zargin yana dauke da naman mutum a jihar Oyo, an fara gudanarda bincike don gano gaskiya.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari