Hukumar yan sandan NAjeriya
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya gayawa sababbin shugabannin kananan hukumomi 23 na jihar cewa za su iya gudanar da ayyukansu daga ko'ina.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta sanar da kwace lasisin kamfanin Trimadix Geomin Consult Limited mai hako ma'adanai a jihar saboda barazana ga tsaro da zaman lafiya.
Rundunar ƴan sanda ta yi kira ga mazauna jihar Kano su zauna lafiya yayin da ake jiran hukuncin Babban Kotun Tarayya kan rigimar sarauta yau Alhamis.
Hukumar yan sanda ta kasa (PSC) ta bukaci shugaba Bola Tinubu ya gaggauta korar sufeton yan sanda IGP Kayode Egbetokun kan bankado bakala da ya yi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta sanar da kama wani matashi mai shekaru 35 bayan ya yi yunkurin kwace tasin da ya hau a hanyar filin jirgin saman jihar.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna inda suka tafka sabon ta'addanci. A yayin harin 'yan bindigan sun hallaka mutum shida tare da sace wasu da dama.
Rundunar 'yan sanda a jihar Yobe ta sanar da kama babban dan ta'adda mai suna Haruna Muhammad da ya shahara da kiran mutane yana musu barazanar kisa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta musanta zargin inda ta ce ta himmatu wurin kare lafiyar al'umma da kuma dukiyoyinsu ba tare da son kai ba a jihar.
Rundunar 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja ta cafke wasu mutane biyu kan kisan budurwa mai zaman kanta a dakin otal bayan caccaka mata almakashi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari