Kasafin Kudi
A labarin nan, za a ji cewa umarnin da Tinubu ya bayar na tilastawa NNPCL mika kudin da ake samu ga asusun tarayya kai tsaye zai yi wa gwamnatoci dadi.
Majalisar Dattawa ta tuhumi kotun IST bayan kashe N16m a maganin feshi da shara. Ta kuma bayyana cewa wani bangare ya tafi ga wutar lantarki da intanet
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi artabu da ma'aikatan Sanata Titus Zam a majalisa yau 16 ga Fabrairu, 2026, kan zargin cire ta daga taron kare kasafin kuɗi.
Zaman kare kasafin ma'aikatar ayyuka ta Najeriya ya rikide zuwa rikici yayin da aka yi musayar yawu tsakanin David Umahi da Sanata Adams Oshiomhole.
Rahotanni sun nuna cewa Sanata Natasha Akpoti ta nuna bacin ranta yayin da shugaban kwamitin Majalisar dattawa kan harkokin ma'adanai ya rika hana ta magana.
Sanata Hanga da Nwaebonyi sun kacame da rigima yayin zaman kare kasafin kuɗin ma'aikatar ayyuka. An samu sabani kan iko da nuna fifikon jam'iyya.
Majalisar tarayya ta yi watsi da kasafin rundunar sojin sama na 2026 saboda rashin kuɗi. An kafa kwamiti don sake fasalin kasafin da zai wadatar da ayyukan soojin.
Rahoton binciek da bin diddigin aiwatar da kasafin kudi ya gano yadda aka cusa wasu ayyuka da anr iga an yi su d karkatar da kudaden wasu a mulkin Shugaba Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawa ta fara yunkurin kara kason kudi da za a rika ba wa gwamnatin tarayya daga asusun tarayyar kasar saboda wasu dalilai.
Kasafin Kudi
Samu kari