Musulmai
Da yammacin jiya Juma'a ce aka sanar da rasuwar mahaifiyar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazaka Yahaya Haifan a birnin Tarayya Abuja.
Najeriya na da jami'o'i da dama aka kafa bisa tsarin addinin Musulunci a jihohi daban-daban kuma suna ba da ilimi ga dalibai bisa tsarin addinin Musulunci.
Babban hafsan tsaron Najeriya, CDS Christopher Musa, ya ce duk wanda aka gano yana da laifin a jefa wa mutane Bam a Kaduna zai girbi abinda ya shuka.
A taron da suka gudanar ranar Jumu'a a Kaduna, gwamnonin arewa 19 sun bada tallafin Naira miliyan N180 domin agaza wa mutane da harin sojoji ya shafa a Tusun Biri.
Rikicin addini ya taba ibadar masallata a wani babban masallacin Juma'a a Zamfara. An daina sallah a masallaci saboda sabanin 'Yan Izala a Moriki.
Hukumar KAROTA ta yi nasarar cafke wata mota makare da kwalaben giya a kan titin Ibrahim Taiwo da ke kwaryar jihar. Hukumar za ta mika giyar ga hukumar HIsbah.
Shahararriyar ma'aikaciyar gidan talabijin na NTA, Aisha Bello ta riga mu gidan gaskiya a jiya Lahadi 10 ga watan Disamba, an bayyana lokacin jana'izarta.
Babban limamin masallacin Tede da ke karamar hukumar Atisbo a jihar Oyo, Alhaji Tijani Ahmad Adedigba ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya.
Mai alfarma Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar III, ya ce ba zasu yi shiru ba har sai an yi wa al'ummar da harin jirgin sojoji ya shafa a kauyen Tudun Biri adalci.
Musulmai
Samu kari