Musulmai
Futaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele, zai kaddamar da sabon masallaci da ya gina shi kaɗai a ranar Asabar, 14 ga Fabrairu, 2026 da muke ciki.
Sarkin Saudiyya, Sarki Salman bin Abdulaziz, ya bayar da umarnin gudanar da sallar roƙon ruwa a duk faɗin ƙasar ranar Alhamis 12 ga Fabrairu, 2026.
Masu gudanar da aikin Hajji da Umrah sun nuna damuwa kan murabus din shugaban hukumar NAHCON, wanda zai iya shafar shirye-shiryen Hajjin 2026 a Najeriya.
Saudiyya ta yi kiran duban watan Ramadan na 2026 a ranar 17 ga Fabrairu. Idan an ga wata za a fara azumi ranar 18 ga Fabrairu, in ba a gani ba sai ranar 19 ga watan.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, ya gargadi Musulmi su yi aiki tare wajen dakile rashin tsaro da ke haddasa tashin hankali a Najeriya.
Wani dan ra’ayin wariyar launin fata da ya kashe al'ummar Musulmai 51 a masallatai biyu a New Zealand ya nemi a sake masa shari’a bayan shekaru bakwai.
Gwamnatin Amurka ta nuna adawa da yunkurin Isra'ila na mamaye yankunan Falasdinawa a Yammacin kogin Jordan. Kasashen Musulmi da majalisar dinkin duniya sun yi magana
Hukumar Alhazan Najeriya ta tabbatar da rufe karbar kudin aikin Hajjin 2026, ta kuma roki Saudiyya karin lokaci domin rijistar ragowar wadanda suka biya kudinsu.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin gwamna Uba Sani ta bukaci malamai da su mayar da habkali kan zaman lafiya a tafsir din Ramadan na shekarar 2026.
Musulmai
Samu kari