Musulmai
Gamayyar limaman Musulunci a jihar Ondo sun zargi Gwamna Lucky Aiyedatiwa kan nuna wariya kamar gwamnatin da ta shude a jihar wurin nuna bambanci.
Duk da cewa kun riga kun san manyan limaman Masallacin Harami, watakila ba ku san bayanai game da tsaffin limaman masallacin ba, da irin ayyukan da suke gudanarwa.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya shawarci mutane su taya hukumar Hisbah da addu'a don yakar laifuka har kan manya.
A garin Suleja ne, jihar Neja, aka samu wani malamin makarantar Islamiyya mai suna Mallam Nura, ya lakadawa dalibinsa dukan tsiya har ta kai ga ya farfasa masa jiki.
Saudiyya za ta sabunta dokar da ta hana siyar wa baki wadanda ba Musulmai ba giya a kasar inda ta ce za a fara siyar da giyar a gare su a hukumance.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi Allah wadai tare da barranta kanta da kalaman wani darakta a jihar ga Shehu Usman Dan Fodiyo yayin wani taron siyasa a jihar.
Majalisar kolin shari’a da addinin musulunci ta ce talakawa sun karu, mafi yawan jama’a suna neman abin da za su ci da Bola Tinubu ya karbi ragamar mulki.
Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da manyan malamai mambobin majalisar ƙoli ta shari'ar musulunci a Najeriya kwanaki kaɗan bayan majalisar ta fara nadama.
Majalisar Koli ta shari’ar Musulunci ta kasa ta bayyana cewa ta dawo daga rakiyar gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu saboda yin watsi da muradin Musulmi.
Musulmai
Samu kari