
Musulmai







Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan yadda masu adaidaita sahu ke manna hotunan batsa ko wasu abubuwa dake bata tarbiya wanda ya sabawa koyarwar Musulunci.

Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.

Wata baiwar Allah da ta karbi Addinin musulunci sanadiyyar ganin kyawawan ɗabi'u, Rejoice Zainab, ta bayyana yadda ta ta samu ikon haddace Alkur'ani baki ɗaya.

Wara yarinya ta fito, tana sallah daidai ba tare da wata bata ya jawo hankalin al'umma. Bidiyon ya nuna yadda yarinyar take nuna kwarewa da kwaikwayon sallah.

Mutane da dama sun nuna jin dadinsu wasu kuma sun yi mamaki yayin da wani bidiyo na Sallar idin Musulmai yan kabilar ibo ya yi yawo a kafafen sada zumunta.

Mai martaba sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki yan takarar da suka garzaya Kotu bayan shan kaye da su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Musulmai
Samu kari