
Bukola Saraki







An kawo jerin mutanen gida guda da suka yi siyasa tare lokaci daya. Alal misali Rabiu Kwankwaso ya na da kani wanda ya taba zama shugaban Matasan Kwankwasiyya.

Gwamnatin Kwara ta rugurguza babban ginin kusa a APC cikin dare. Bukola Saraki ya ce akwai siyasa a cikin rusa ginin da aka yi. Kusa a APC ya ce bai karya doka ba.

Akwai masu shirye shiryen maye gurbin Umar Iliya Damagum daga shugabancin jam'iyyar PDP. Mun yi duba kan 'yan siyasan da za su iya maye gurbinsa daga Arewa.

Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan 'Yar'Adua bisa rasuwar Hajiya Dada. Saraki ya tuno haduwarsa ta karshe da ita.

Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya musanta ikirarin Aminu Waziri Tambuwa yayin zaben fidda gwanin shugaban kasa na jam'iyyar PDP.

Madam Florence Morenike Saraki, mahaifiyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ta rigamu gidan gaskiya. An ruwaito ta rasu tana da shekaru 88.

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.

Sanata Gbemisola Ruqayyat Saraki ta cika shekara 59 da haihuwa a karshen makon nan. Za ji adda Sanata Saraki ta biyawa mutanen da ba ta sani ba kujerun hajji.

A Najeriya, ana yawan samun takun-saka tsakanin 'yan siyasa da kuma 'ya'yansu musamman ta bangaren siyasa wanda hakan ke yin tasiri a rayuwarsu ta siyasa.
Bukola Saraki
Samu kari