Masu Garkuwa Da Mutane
A labarin nan, za a ji cewa Hausawa mazauna jihar Oyo da kewaye sun bayyana cewa ana masu mugun gani saboda garkuwa da daliban jihar Oyo a kwanakin baya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin dalibai sun tsere daga makarantunsu a Neja bayan an samu labarin cewa ƴan bindiga sun kai hari zuwa wasu sassan jihar.
A labarin nan, za a ji yan bindiga a jihar Zamfara sun hallaka daya daga cikin dattawan da suka sace a yayin da suka kira zaman sulhu da sunan neman zaman lafiya.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa ko da za a sace kowa da kowa a kasar nan ba zai hana shugaba Bola Tinubu samun nasara a zaben 2027 ba.
‘Yan bindiga sun kashe wani jami’in hukumar NSCDC, Ayo Olukotun, tare da sace diyarsa da wasu mutane bayan kai hari garin Odo-Ere da ke jihar Kogi.
A labarin nan, za a ji yadda rundunar yan sandan jihar Edo ta gano wata baiwar Allah da iyalanta suka ce an sace a dakin otal da saurayi a jihar Delta.
Limamin cocin Katolika, Fasto Ejike Mbaka, ya ce sace ɗaliban Oyo wata manufa ce ta siyasa domin hada yan Najeriya da n kasa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Wani hatsabibin 'dan bindiga mai suna Jammo, ya yi garkuwa da dattawa 50 da ak tura domin tattaunawar sulhu kamar yaddaya bukata a jihar Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Oyo ta bayyana hanyar da ƴan bindiga suka bi kafin su yi garkuwa da yayar tsohon ministan wutar lantarki da yaranta.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari