Sheikh Bala Lau
Kungiyar Izala reshen Kankia ya sanar da rufe masallacin Juma'a sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye shi, ta fara shirye shiryen gina sabon masallaci.
Kungiyar Izala za ta gabatar da wa'azi da taron gabatar da littattfan Sheikh Abubakar Mahmud Gumi a jihar Kaduna. Shugaba Bola Tinubu da El-Rufa'i za su halarta.
Limamin Abuja, Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya gana da malaman Izala, Darika, Salafiyya da Sheikh Ahmad Gumi a kokarin hada kan Musulmin Najeriya.
Malaman Izalar Jos, Kaduna sun halarci auren 'ya'yan Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina. Bala Lau da Yusuf Sambo sun hallara. Kabiru Gombe ya caccaki Jingir.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, Dikko Radda, gwamna Zulum, Sheikh Bala Lau, Sheikh Jingir, Farfesa Makari da 'yan Izala da Darika sun je gidan Buhari.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa yanzu karuwai da 'yan daudu ne ke cin moriyar kwangila a gwamnati.
Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) a karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta yi fatali da hukuncin kotun ECOWAS.
Bayan zarge-zargen Ɗan Bello kan Sheikh Abdullahi Bala Lau, mai kamfanin Fal-Damno a Taraba, Alhaji Ali Bukar Lau ya ce kamfaninsa ne ya yi aikin kwangilar.
Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun ya yi kra ga Sheikh Sani Yahaya Jingir da Sheikh Abdullahi Bala Lau da su sake haduwa waje daya. Dr Jalo Jalingo ya goyi bayan kiran.
Sheikh Bala Lau
Samu kari