Sheikh Bala Lau
Sheikh Isa Ali Pantami ya kubuta daga sharrin 'yan fashi a 1993 bayan sun masa harbi guda uku a hanyar Maiduguri saboda addu'a. Ya fadi yadda ya tsira a jirgin sama.
Shugaban Izala na ƙasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da sabon katafaren masallacin biliyoyin Naira da ɗan Majalisar Bichi ya gina a mazabarsa.
Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce DSS ta kama mai damfara da sunan Izala da Sheikh Kabiru Gombe bayan shafe shekaru yana cutar mutane a jihar Legas.
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya yi kira ga malaman Izalar Jos da Kaduna kan rikici da ya barke tsakanin Sheikh Jingir da Kabiru Gombe. Ya bukaci a sasanta.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce al'ummar Musulmi na da kuɗin da za su ɗauki nauyin gagarumin taron Alkur'ani da aka shirya yi a Abuja.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', shugaban kungiyar Izalah bangaren Kaduna ya yi martani ga Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalamansa.
Wani malamin addini da ya je wa'azi kasar Nijar ya shawarci matafiya daga Najeriya da sauran kasashe da su yi shiri sosai domin kaucewa wulakanci daga jami'ai.
An rufe gasar karatun Al;Kur'ani na 39 a Demsa a jihar Adamawa. Sanata Abbo ya ba mahaddata Keke Napep duk da shi ba Musulmi ba ne. Atiku ya halarci taron.
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya raba kujerun Hajji, motoci, Keke NAPEP, keken dinki da keken hawa bayan gasar karatun Alkur'ani a jihar Kano.
Sheikh Bala Lau
Samu kari