Matawalle
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu dumbin yawa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Wata kungiyar Arewa ta zargi Dakta Bello Matawalle da karkatar da N528bn lokacin mulkinsa a Zamfara, yayin da hadiminsa ya kare shi daga zarge-zargen.
Bayan yada jita-jitar korar Bello Matawalle, wata ƙungiya mai suna 'Guardians of One Nigeria' ta gargadi masu yaɗa labarin da ka da su dagula ayyukan ministan.
Gwamnatin tarayya ta karyata rahoton da ke cewa an kori Ministoci uku, tana cewa labarin karya ne kuma barazana ga 'yancin fadar albarkacin baki.
Masanin tsaro kuma mai fashin baki kan lamuran yau da kullum, Opialu Fabian ya bukaci ministan tsaro, Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa.
Bayan tone-tone da Gwamna Dauda Lawal ya yi kan basuka, tsohon kwamishinan yada labarai, Ibrahim Dosara, ya musanta ikirarin cewa ya samu N4m kacal.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi kalamai masu kaushi kan 'yan siyasar Arewa masu sukar Shugaba Bola Tinubu. Ya ce suna yin hakan ne don sunyi suna.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ya gaji dumbin matsaloli daga wajen magabacinsa, Bello Matawalle. Ya ce abubuwa sun tabarbare.
Wasu mazauna karamar hukumar Anka a jihar Zamfara sun yabawa Bola Tinubu da ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle kan kakkabe yan bindiga a yankin Arewa maso Yamma
Matawalle
Samu kari