Matawalle
Bello Matawalle, karamin ministan tsaro ya tura sakon gargadi ga masu fatan juyin mulki a Najeriya inda ya ce basu kishin dimukradiyya da ci gabanta.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi kira ga rundunaar sojojiin Najeriya ta kara zage damtse a yaƙin da take da ƴan ta'adda da yan bindiga a Arewa ta Gabas
Tsohon Gwamnan Zamfara ya zama gwarzon Ministoci. Kungiyar matasa ta ce a duk ministocin da Bola Ahmed Tinubu ya nada, babu mai kokari kamar Bello Matawalle.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya nada tsohon sifetan ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Dikko Abubakar babban mukami yayin da tsaro ke kara kamari.
Karamin ministan tsaron Najeriya ya caccaki kungiyar dattawan jihar Katsina bisa barazanar da ta cewa Arewa ka iya jingine Tinubu a zaben 2027 idan ɓe gyara ba.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya ce ma'aikatar tsaro zata gudanar da bincike kan rahoton cin hancin da aka wallafa kan hafsan sojojin ruwa.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya shawarci yan Najeriya da su yi riko da al'adun juna domin kara bunkasa zaman lafiya da hadin kai a kasa.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya amince don yin aiki tare da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara musamman bangaren rashin tsaro.
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya sha alwashin cewa zai sake nazari kan bincike tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle a badaƙalar N70bn.
Matawalle
Samu kari