Matawalle
Hukumar EFCC ta sha alwashin ci gaba da binciken ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle kan zargin sama da faɗi da dukiyar ƴan kasa lokacik yana gwamna.
Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ba iyalan limamin Zamfara da aka kashe a Maru N5m da kayan abinci. Sarkin Maru ya yaba da ta'aziyyar Alkali Salihu Sulaiman.
Wasu daga cikin mutanen da ke zaune a karamar hukumar Talata Mafara a Zamfara sun godewa Bola Tinubu da Bello Matawalle kan kokarin da suke yi kan harkokin tsaro.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu dumbin yawa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Wata kungiyar Arewa ta zargi Dakta Bello Matawalle da karkatar da N528bn lokacin mulkinsa a Zamfara, yayin da hadiminsa ya kare shi daga zarge-zargen.
Bayan yada jita-jitar korar Bello Matawalle, wata ƙungiya mai suna 'Guardians of One Nigeria' ta gargadi masu yaɗa labarin da ka da su dagula ayyukan ministan.
Gwamnatin tarayya ta karyata rahoton da ke cewa an kori Ministoci uku, tana cewa labarin karya ne kuma barazana ga 'yancin fadar albarkacin baki.
Masanin tsaro kuma mai fashin baki kan lamuran yau da kullum, Opialu Fabian ya bukaci ministan tsaro, Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa.
Bayan tone-tone da Gwamna Dauda Lawal ya yi kan basuka, tsohon kwamishinan yada labarai, Ibrahim Dosara, ya musanta ikirarin cewa ya samu N4m kacal.
Matawalle
Samu kari