Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheƙe miyagun ƴan ta'adda da suka addabi bayin Allah a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma fatattakiɓda yawa daga cikinsu.
Wani 'dan majalisa ya kai kuka game da yadda ‘yan bindiga su ka addabe su, ya nemi Gwamnatin Tarayya ta cece su daga hannun ‘yan bindiga da ke barna a Neja.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadarin Daji sun samu nasarar ceto ɗaliban jami'ar gwamnatin tarayya Gusau (FUGUS) da ke jihar Zamfara da aka sace.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan bindiga har lahira tare da ceto wasu mutum shida da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna.
Babban Hafsan Sojoji, Christopher Musa ya zaburar da sojojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Borno ya ce duk wanda kai kashe dan Boko Haram ba bai cika soja ba.
Mai magana da yawun bakin ‘yan sandan Najeriya, ACP Muyiwa Adejobi, ya bayyana cewa an kama wanda ya sace daliban FGC Yauri da wasu miyagun masu satar mutane.
Kotun sojojin Najeriya ta musamman ta samu tsohon manajan daraktan kamfanin kula da kadarorin sojojin ƙasa na Najeriya (NAPL) da laifin satar kuɗaɗen kamfanin.
Wasu da ake zargin 'yan banga ne sun yi awon gaba da ‘dan takaran LP a Anambra. Shugaban LP na kasa, Julius Abure, ya sha alwashin daukar mataki amma har yanzu shiru
Lamarin Boko Haram ya gagara, sun rama harin da sojoji su ka kai masu. An hallaka Bayin Allah a hare-haren Boko Haram a wasu kauyukan da ke kudancin jihar Borno.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari