Zaben jihohi
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun kama wasu mutane 14 da ake zargi da sayen kuri’u a rumfunan zabe a Bayelsa da Imo.
PDP da APC sun sha gaban juna a Bayelsa da APC, inda zaben Kogi yayi zafi tsakanin tsakanin Ahmed Usman Ododo da Murtala Yakubu Ajaka daga kabilun Ebira da Igala.
Rahotanni sun bayyana yadda wasu 'yan siyasa su ka yi awon gaba da jami'an hukumar zabe da wasu takardun da ake rubuta sakamakon zabe a jihar Imo.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi martani kan sakamakon zaben da ya fara bayyana wanda ya nuna Uzodinma ne ke kan gaba. Ya ce akwai alamar nasara ga APC.
Jami'an jam'iyyar APC sun sha dakyar a hannun wasu 'yan daba a jihar Imo, a lokacin da su ke sayen kuri'u. Yan daban, sun bude wuta, daga bisani suka sace kudin.
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Yayin da ake ci gaba da kada kuri'u a jihar Kogi, dan takarar jam'iyyar PDP a jihar, Sanata Dino Melaye ya kauracewa zaben da zargin an tafka magudi a zaben.
Jam'iyyar PDP ta lashe zabe a akwatin farko da aka fara sanar da sakamakon zabensa a jihar Imo. Wannan nasarar, tuni dan takarar gwamnan jihar na PDP ya hasasho ta.
Kotun ɗaukaka kara mai zama a Abuja ta kori wata sabuwar ƙarar da aka nemi haramtawa ɗan takarar APC a jihar Bayelsa, Sylva shiga zaben Gwamna gobe Asabar.
Zaben jihohi
Samu kari