Katsina
Minista Hannatu Musawa ta tuna tsohon mijinta, Abdul Samad Rabiu, a matsayin "muhimmin bangare" na rayuwarta, ta jaddada soyayya da girmamawa duk da rabuwar aurensa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. Tsagerun 'yan bindigan sun kashe jami'an tsaro na 'yan sa-kai a wani artabu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Katsina. Tsagerun 'yan bindigan sun kashe mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan bindiga a Katsina. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga dauke da makamai da suka addabi jama'a.
Daya daga cikin dattawan jihar Katsina kuma shugaban Katsina Community Security Initiative, Dr Bashir Kurfi ya ce babu wanda zai fito ya ce a saki 'yan bindiga.
Mabiya Tijjaniyya miliyan 3 sun hallara a Katsina domin Mauludin Sheikh Ibrahim Nyass; Gwamna Radda da Sarki Sanusi sun yi kira ga zaman lafiya a Janairu 2026.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya ziyarci Khalifan Tijjaniyya, Muhammadu Sanusi II da filin da za a yi Maulidin Darikar Tijjaniyya a Katsina.
Dan ta'adda, Bello Turji ya fitar da barazana ga mutanen da ke zaune a kauyukan Katsina, lamarin da ya tilasta wa jama'ar kauyukan gudun hijira zuwa Nijar.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina kuma jigo a jam'iyyar ADC ya yi zargin cewa wata karamar hukuma ta ware kason 'yan bindiga a kasafin kudinta.
Katsina
Samu kari