Kasashen Duniya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganganu kan yakin da kasarsa ke yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Daga baya ya warware wasu daga cikinsu.
Gwamnatin kasar Faransa ta mika sojojin Lebanon tankokin yaki 39 dauke da sojoji domin kare kasar daga barazanar kasar Isra'ila saboda yakin Iran.
Gwamnatin Amurka da Donald Trump ke jagoranta ta nemi Iran da tsagaita wuta na sa'o'i 48 a yakin da ake. sojojin Iran sun mayar da martani da ruwan bama-bamai.
Yayin da ake ci gaba da yakin Iran da Isra'ila, kasashe 40 har da Najeriya sun gudanar da taron yanar gizo domin nemo hanyoyin dawo da zirga-zirgar jiragen ruwa.
Ma'aikatar lafiya ta Isra'ila ta fitar da adadin mutanen da suka samu raunuka sakamakon hare-haren Iran. Ta ce mutane sama da 100 sun jikkata a hare-haren.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar IRGC da ke Iran ta ce ba za ta nade hannayenta tana kallon Amurka na luguden wuta a kan muhimman wurare a kasar ga.
Dakarun rundunar sojin Iran sun sanar da cewa sun harbo jirgin Amurka da ya shiga kasar su. Iran ta ce jirgin ya fado daga sama kuma akwai alamu matukins ya mutu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ta lalata babbar gada mafi girma a Iran, yana gargadin cewa akwai karin hare-hare idan ba a kai ga yarjejeniya ba.
Sojojin Isra'ila sun kakkabo makami mai linzami da aka harbo daga Yemen a yau, yayin da hare-haren Iran suka jikkata mutane a Kudus da sauran birane yau.
Kasashen Duniya
Samu kari