Kasar Saudiya
Farfesa Isa Ali Pantami ya taya Maryam Dan'azumi murnar lashe gasar Al-Qur'ani ta duniya a Makkah, bayan 'yar'uwarta Hajara ma ta yi fice a Jordan.
Gwamna Inuwa Yahaya ya taya Maryam Dan’azumi murnar lashe gasar Al-Qur’ani ta duniya a Saudiyya, tare da shirin karrama ta idan ta dawo Najeriya.
Wasu shugabannin ƙasashen duniya da sarakunan Saudiyya sun samu damar shiga ɗakin da ake binne Manzon Allah (SAW) a Masallacin Annabawi da ke Madina.
Hukumar NAHCON ta amince da Air Peace, Flynas, Max Air, Saudi Air da UMZA Aviation Services domin jigilar mahajjatan Najeriya a aikin Hajjin 2027.
Mohammed Al-Issa ya gana da Tinubu a Abuja bayan taron JIBWIS da Muslim World League, inda aka amince da Abuja Declaration kan zaman lafiya a Yammacin Afirka.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta fitar da daftarin sulhu a Gaza mai dokoki 15, amma Isra'ila ta ce sai dai bayan ran ta ne za a samar da ƙasar Falasdinu.
Najeriya ta yi Allah wadai da harin Houthi kan fararen hula a Saudiyya, ta buƙaci kamun kai da ƙara ƙoƙarin diflomasiyya domin kawo ƙarshen rikicin.
Mutane 334 daga ƙasashe 133 za su fafata a gasar Alƙur’ani ta Sarki Abdulaziz a Makkah, inda ake neman kyautar Riyal miliyan 10.26, wato Naira biliyan 3.7.
A labarin nan za a ji cewa akwai wadansu yan Najeriya da a yanzu haka ke tsare a kurkuku daban-daban da je Saudiyya kuma an ki sakinsu dukda gama wa'adinsu.
Kasar Saudiya
Samu kari