
Jihar Kogi







Tsohon gwamnan Kogi, Alhaji Yahaya Bello na ci gaba da nuna farim ciki bayan samun ƴanci daga kurkure kan zargin da ake masa na karkatar da kudade.

Tsohon gwamnan jihar Kogi ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri da salon mulkin Bola Tinubu. Ya ce Tinubu ya dauko hanyar kawo cigaba a Najeriya.

Sanata Shehu Sani ya ziyarci makabartar tarihi da aka birne sarakunan Arewa da suka yaki turawan mulkin mallaka a Lokoja. Sanatan ya bukaci a karrama sarakunan.

Mai martaba sarkin Nufe, HRH Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika ya tsallaka rijiya da baya yayin da wasu ƴak baranda suka kutsa fadarsa da tsakar dare.

Daga karshe, tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya shaki iskar yanci bayan cika ka'idojin beli da aka gindaya masa kan zargin badakalar makudan kudi.

Yayin da ake shirin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara, Gwamna Usman Ododo na jihar Kogi ya tausayawa al'umma inda ya raba tirelolin shinkafa 100.

NSCDC ta tura jami’ai 1,850 zuwa Kogi don ba da tsaro a lokacin bukukuwan karshen shekara. An bukaci jama’a su ba jami'an hadin kai domin wanzar da zaman lafiya.

Rahotanni sun tabbatar da rasuwar dan Majalisar jiha a Kogi, Hon. Enema Paul wanda ya yi bankwana da duniya a asibitin Abuja a yau Asabar bayan fama da jinya.

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya shaidawa kotu cewa zargin da ake masa na damfarar N80bn daga baitul mali jiharss ba gaskiya ba ne.
Jihar Kogi
Samu kari