Jihar Kano
Jami’an ‘yan sanda a Kano sun kama Hafsat Sirajo mai shekaru 24, bisa zargin laifin kashe abokin mijinta, Nafiu Hafizu, ta hanyar daba masa wuka.
Yan sandan Kano sun sake kama wani kasurgumin shugaban yan fashi wanda ya tuba kwanaki, Bahago Afa, tare da wasu yan fashi shida. Ana neman wasu 72 ruwa a jallo.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano zai kashe naira biliyan 16 don gina gadojin sama guda biyu a sha tale-talen Dan-Agundi da Tal'udu da ke kwaryar jihar.
A shekarar 2023 da ke shirin karewa, an yi wasu hukunce-hukuncen kotu da suka bi wa jama'a mamaki musamman ganin yadda kotunan suka yi hukunci 'yar bazata.
Za a ji tarihin babban Alkalin da ke jagorancin shari'ar zaben Gwamnan Kano a Kotun Koli. John Inyang Okoro ya shafe shekaru 10 yana shari'a a kotun koli.
A kowa ce shekara ana samun munanan abubuwa da ke faruwa, 2023 ma an samu irin wadannan abubuwa da su ka tayar da hankulan 'yan Najeriya baki daya.
Rahoton nan ya kawo dalla-dallar bayanin yadda Lauyoyin Abba, NNPP, da INEC su ka gwabza da na APC a Kotun koli. Alkali ya bukaci cin bayanin kuri'un da aka soke.
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ya bayyana cewa ta gano wani shiri na kona gidan gwamnatin jihar Kano kuma ta ɗauki mataki kan waɗanda ake zargi da hannu.
Yayin da Kotun Koli ta tanadi hukunci a shari'ar zaben jihar Kano, 'yan Kwankwasiyya sun wuce da azumin da su ka dauka don neman nasara a Kotun Koli.
Jihar Kano
Samu kari