Jihar Kano
Shugabannin kananan hukumomin jihar Kano 44 sun nuna sam ba su yarda da yunkurin gwamnatin jihar Kano na talauta asusun baitul mali wajen gida gadoji ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Ƙabir Yusuf, ya damƙa wa iyaye kananan yara bakwai da aka samu nasarar ceto wa daga hannun masu satar yara suna siyarwa a kudu.
Razaq Aderibigbe, jigon NNPP mai kayan marmari ya bayyana yaƙini cewa kotun kolin Najeriya zata tabbatar da adalci a shari'ar zaben gwamnan Kano da ke gabanta.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Salisu Adamu bisa laifin sace wani dan uwansa Auwalu Aminu mai shekaru uku da haihuwa.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Anyim Pius Anyim ya bayyana yadda suka shirya taimakon marigayi Ghali Na'Abba kafin rasuwarshi a jiya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tara masu buƙata ta musamman akalla 2,000 a gidan gwamnati, ya raba musu tallafin N20,000 kowanen su da kayan abinci.
An yi hasashen makomar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a kotun koli yayin da ake shari'a a tsakanin jam'iyyar APC da NNPP ta kara daukar zafi.
Babbar Kotun jihar Kano ta umarci dakataccen shugaban karamar hukumar Gwale, Hon. Khalid Ishaq Diso ya guji kiran kansa a matsayin shugaban hukumar hukumar.
Kashim Shettima ya kaddamar da ginin ofishin Gwamnan jihar Kano da aka gyara. Rabiu Musa Kwankwaso PhD FNSE ya hadu da Shettima wajen jana’izar Ghali Umar Na' Abba.
Jihar Kano
Samu kari