Jihar Kano
Kwamishinan yan sandan Kano, CP Muhammed Hussaini Gumel, ya ce dakarun rundunar yan sanda sun samu nasarori masu dumbin ya kananan hukumomi 44 a jihar.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, zai yi rabon babura ga jami'an tsaro na yan sanda da na yan sandan farin kaya a Kano.
Gwamna Abba Kabir ya fara biyan kudaden diyyar rusau biliyan daya daga cikin biliyan uku da ya amince zai biya a kwanakin baya bayan an maka shi a kotu.
Akalla jihohi hudu ne shari'ar gwamnonin su a Kotun Koli za ta fi daukar hankali a 2024, la'akari da tataburzar da aka sha a shari'o'in a 2023...
Yayin da ake dakon ranar yanke hukunci a kotun koli kam zaben Kano, magoya bayan NNPP sum koma.ga Allah, sun yi taron addu'a da rokon Allah ya ba Abba nasara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nusar da mata kan muhimmancin shiga aikin soja musamman nan a sojan kasa. Ya ce an bar su a baya a wurare da dama.
Jigon jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi ya bayyana Gwamna Abba Kabir a matsayin wanda ya daga darajar jami'yyar inda ya ce gwamnan ya shiga zukatan mutanen jihar.
Dan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, ya ba dalibai 512 daga makarantun jami'a da na sakandire tallafin miliyoyin naira. Zai kuma gina firamare.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha ruwan yabo daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Shugaban ya taya gwamnan murnar cika shekara 61 da haihuwa.
Jihar Kano
Samu kari