Isra'ila
Gwamnatin Isra'ila ta tabbatar da cewa wani sojan Isra'ila ya gamu da tsauyayi saboda wani hadari da ya fuskanta a Lebanon. Abubuwan fashewa sun tashi da shi.
Shekaru da dama da suka wuce, ana yawan samun sabain tsakanin shugabannin Isra'ila da na Amurka har zuwa yanzu da Donald Trump da Benjamin Netanyahu mulki.
Amurka da Iran sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ake fatan ta zama hanyar samar da zaman lafiya a tsskaninsu, sai dai tana fuskantar barazana.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce Amurka ba ta bukaci Isra’ila ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon ba yayin da ake maganar yarjejeniya da Iran.
Kwamitin bincike mai zaman kansa na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi Isra’ila da ci gaba da kai hare-haren da ke jawo mutuwar yara Falasdinawa a Gaza.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Tsohon Firayim ministan kasar Isra’ila, Naftali Bennett, ya ce kasarsa ta shigar da na’urorin Starlink a boye zuwa Iran domin taimaka wa masu zanga-zanga.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Isra'ila
Samu kari