Isra'ila
Isra'ila ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya da ke kasar yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kungiyar Hamas ta Falasdinawa da kuma kasar.
Ministan tsaron Israila ya ce za a toshe zirin Gaza gaba daya tun da akaa rasa rayuka sama da 700, an raunata mutum 2100 a Israila daga Asabar zuwa yanzu.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda Firayiministan Birtaniya ya bayyana matsayarsa game da abin da gwamnatinsu ke shirin yi na tallafawa Isra'ila.
Dakarun Hamas za su famu da fushin jami'an sojin Isra'ila yayin da firayinministan kasar ya bayyana abin da zai yiwa dakarun bayan kai farmaki cikin kasarsa.
Kasar Isra'ila ta kashe Falasdinawa 198 a wani harin ramuwar gayya bayan kungiyar Hamas ta kai musu harin makaman roka wanda ya yi ajalin mutane da dama.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ya tura gargadi ga ministan Abuja Nyesom Wike kan shirin alaka da Isra'ila kan matsalar tsaro a birnin Tarayya, Abuja.
Shugaban kamfanin X da aka fi sani da Twitter, Elon Musk ya ce masu amfani da manhajar za su fara biyan kudi duk wata don rage amfani da shafukan bogi.
Likitoci a ƙasar Isra'ila sun yi nasarar ceto wani yaro Suleiman Hassan, mai kimanin shekaru 12, ɗan asalin ƙasar Falasɗin, bayan rabuwa biyu da kansa ya kusa.
Masallacin Al-Aqsa mai tsarki ya kasance cibiyar tarzoma tsakanin Isra'ila da Falasdinu, kuma an sha samun tashe-tashen hankula a lokuta masu tsawo ya zuwa yanz
Isra'ila
Samu kari