INEC
Hukumar INEC ta ƙara ɗan takarar jam'iyyar SDP, Francis Ajala, cikin zaɓen gwamnan Osun bayan hukuncin kotu, inda jam’iyyun da za su fafata suka koma 15.
Tarayyar Turai ta musanta rahotannin cewa ta ƙi gayyatar INEC na sanya ido kan zaɓen shekarar 2027, tana mai cewa za ta tura ƙwararrun masu sa ido.
Kwamitin kamfen na Imole ya zargi jam'iyyar APC da ƙoƙarin matsa wa INEC lamba domin rufe rumfunan zaɓe da wuri a wasu sassan Osun yayin zaɓen gwamna.
An samu babbar sa-in-sa a ADC reshen Adamawa sakamakon jita-jitar sauya sunan dan takarar gwamnan jam'iyyar, Umar Suleiman (Omarana), da sunan Hamman Tukur Ribadu
Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Wakilai, Abdussamad Dasuki, ya bukaci hukumar zabe ta INEC ta gudanar da zaɓen shekarar 2027 a rana guda.
Hukumar NEC ta tsawaita wa jam’iyyun siyasa wa’adin mika sunayen ’yan takarar gwamna da majalisun dokokin jihohi na zaɓen 2027 zuwa 11 ga Agusta.
A labarin nan za a ji cewa dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar tarwatsa wasu yan bindiga da suka kai wa wasu makiyaya a jihar Adamawa hari.
Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ce jam’iyyar ta kammala loda sunayen ‘yan takarar gwamna, mataimakai da majalisun jihohi 1,015 a shafin INEC.
Babbar Kotun Tarayya ta umarci INEC ta saka sunan Barrista Ghani Arobo a matsayin ɗan takarar APC na mazaɓar Owo/Ose cikin sa'o'i 48 bayan soke maye gurbinsa.
INEC
Samu kari