INEC
Labari ya zo cewa ASRADI ta roki kotun tarayyar ta bada umarni a dakatar da rantsar da zababben shugaban Najeriya watau Asiwaju Bola Tinubu a karshen Mayun 2023
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya ce a lokutan baya, shugaban INEC, Mahmud Yakubu, ya yi aiki a karkashinsa a kwamitin TETFUND.
Kotun koli a Najeriya ta yanke hukuncin cewa babu dokar da ta tilastawa hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta tura sakamakon zabe ta Intanet nan take.
Jam'iyyar Action Peoples Party (APP) ta ce ta haƙura, ta janyw ƙarar da ta shigar da Bola Tinubu inda ta ke ƙalubalantar nasarar sa, a zaɓen shugaban ƙasa.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda sun bayar da belin dakataccen kwamishinan hukumar INEC, na jihar Adamawa, Farfesa Hudu Yunusa-Ari, bayan an masa tambayoyi.
Yayin da ake dab da fara zaman shari'a kan zaben shugaban kasa 2023, Yakubu Gowon, ya roki ɗaukacin 'yan Najeriya su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Kwamishinan INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Hudu Yunusa-Ari ya ce bai yi nadamar bayyana Ai'sha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar ba.
Wata majiya a rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yanzu haka dakataccen kwamshinan zaben jihar Adamawa, Barisa Hudu Ari, na tsare a wurin yan sanda.
Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta reshen jihar Adamawa, Barista Hudu Yunusa Ari, ya musanta zargin karban na goro domin ayyana Aishatu Binani.
INEC
Samu kari