Inyamurai Igbo
An shiga jimami bayan sanar da rasuwar shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo na kasa baki daya, Cif Emmanuel Iwuanyanwu a yau Alhamsi 25 ga watan Yulin 2024.
Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo ta tabbatar da cewa ba za a taba samun zaman lafiya da cigaba a Najeriya matukar ana cigaba da waresu da musu rashin adalci.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta ce kabilar Igbo ba za ta shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar nan ba da aka shirya yi daga 1 zuwa 10 ga Agustan 2024.
Kungiyar ƙabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo ta musanta jita-jitar cewa ta na shirin zuwa Sokoto domin ba 'yan Arewa hakuri kan juyin mulkin 1966 a Najeriya.
Hadimin Gwamna, Babagana Umara Zulum a bangaren harkokin al'umma, Cif Kester Ogualili a ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a yau Asabar.
Malamin addinin Islama ya bayyana yadda 'yan kabilar Igbo ke tsanar auren Musulmi saboda wasu dalilai na addini da kabilanci a yankin Kudu maso Gabas.
'Yan kabilar Igbo a jihar Kwara sun bayyana kukansu kan yadda aka kakaba musu haraji a kasuwa, lamarin da ya jawo suka yi zanga-zanga a jihar ta Kwara.
Mai gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya shiga matsala kan gargadin da kungiyar Yarbawa ta yi masa.
Kabilar Igbo sun bayyana dalilin da ya sa ba za su shiga zanga-zangar da ake yi a fadin Najeriya ba baki daya kan tsadar rayuwa inda suka ce an nuna musu wariya.
Inyamurai Igbo
Samu kari